Fit 12:19 HAU

19 Amma kada a iske yisti a gidajenku har kwana bakwai, gama idan wani ya ci abin da aka sa wa yisti za a fitar da shi daga cikin taron jama'ar Isra'ila, ko shi baƙo ne ko kuwa haifaffen ƙasar.

Karanta cikakken babi Fit 12

gani Fit 12:19 a cikin mahallin