Fit 12:22 HAU

22 Ku ɗauki tuntun ezob, ku tsoma cikin jinin da yake a kasko, ku yarfa wa dogaran ƙofa duka biyu, da bisa kan ƙofar. Kada kowa ya fita daga gidansa sai da safe.

Karanta cikakken babi Fit 12

gani Fit 12:22 a cikin mahallin