Fit 12:36 HAU

36 Ubangiji ya sa jama'a su yi farin jini a wurin Masarawa, saboda haka Masarawa suka ba su abin da suka roƙa. Ta haka suka washe Masarawa.

Karanta cikakken babi Fit 12

gani Fit 12:36 a cikin mahallin