Fit 12:42 HAU

42 Daren nan da Ubangiji ya sa domin ya fito da Isra'ilawa daga ƙasar Masar, daren ne wanda wajibi ne Isra'ilwa su kiyaye domin su girmama Ubangiji dukan zamanansu.

Karanta cikakken babi Fit 12

gani Fit 12:42 a cikin mahallin