Fit 13:14 HAU

14 In wata rana 'ya'yanku suka tambaye ku cewa, ‘Ina ma'anar wannan?’ Sai ku ce musu, ‘Da iko Ubangiji ya fisshe mu daga Masar, daga gidan bauta.

Karanta cikakken babi Fit 13

gani Fit 13:14 a cikin mahallin