Fit 13:18 HAU

18 Amma Allah ya kewaya da jama'a ta hanyar jeji, wajen Bahar Maliya. Isra'ilawa kuwa suka fita daga ƙasar Masar da shirin yaƙi.

Karanta cikakken babi Fit 13

gani Fit 13:18 a cikin mahallin