Fit 14:10 HAU

10 Da Fir'auna ya matso, Isra'ilawa kuwa suka ɗaga idanunsu suka ga Masarawa tafe, sun tasar musu, sai suka firgita ƙwarai, suka yi kuka ga Ubangiji.

Karanta cikakken babi Fit 14

gani Fit 14:10 a cikin mahallin