Fit 14:12 HAU

12 Ashe, ba abin da muka faɗa maka tun a Masar ke nan ba cewa, ‘Ka rabu da mu, mu bauta wa Masarawa’? Gama gwamma mu bauta wa Masarawa da mu mutu a jeji.”

Karanta cikakken babi Fit 14

gani Fit 14:12 a cikin mahallin