Fit 14:17 HAU

17 Ni kuwa zan taurare zukatan Masarawa domin su bi su. Ta haka zan ci nasara bisa Fir'auna da rundunansa, da karusansa, da mahayan dawakansa.

Karanta cikakken babi Fit 14

gani Fit 14:17 a cikin mahallin