30 A wannan rana, Ubangiji ya ceci Isra'ilawa daga hannun Masarawa. Isra'ilawa kuwa suka ga gawawwakin Masarawa a bakin bahar.
Karanta cikakken babi Fit 14
gani Fit 14:30 a cikin mahallin