13 Da tabbatacciyar ƙaunarka, ka bi da jama'arka da ka fansa,Ka bi da su da ƙarfinka zuwa tsattsarkan mazauninka.
Karanta cikakken babi Fit 15
gani Fit 15:13 a cikin mahallin