Fit 15:2 HAU

2 Ubangiji ne ƙarfina da mafakata,Shi ne wanda ya cece ni.Wannan ne Allahna, zan yabe shi,Allah na kakana, zan ɗaukaka shi.

Karanta cikakken babi Fit 15

gani Fit 15:2 a cikin mahallin