Fit 16:31 HAU

31 Isra'ilawa kuwa suka sa wa wannan abinci suna, Manna. Manna wata irin tsaba ce kamar farin riɗi. Ɗanɗanarta kuwa kamar waina ce da aka yi da zuma.

Karanta cikakken babi Fit 16

gani Fit 16:31 a cikin mahallin