33 Sai Musa ya ce wa Haruna, “Ɗauki tukunya, ka zuba mudu guda na manna a ciki, ka ajiye a gaban Ubangiji, a adana har dukan zamananku.”
Karanta cikakken babi Fit 16
gani Fit 16:33 a cikin mahallin