Fit 17:2 HAU

2 Domin haka jama'a suka zargi Musa suka ce, “Ba mu ruwa, mu sha.”Musa ya amsa musu ya ce, “Don me kuke zargina? Don me kuke gwada Ubangiji?”

Karanta cikakken babi Fit 17

gani Fit 17:2 a cikin mahallin