Fit 18:19 HAU

19 Yanzu sai ka saurari maganata, zan ba ka shawara, Allah kuwa ya kasance tare da kai. Za ka wakilci jama'a a gaban Allah, ka kai matsalolinsu gare shi.

Karanta cikakken babi Fit 18

gani Fit 18:19 a cikin mahallin