Fit 18:22 HAU

22 Za su yi wa mutane shari'a koyaushe, amma kowace babbar matsala sai su kawo maka, ƙaramar matsala kuwa su yanke da kansu. Da haka za su ɗauki nauyin jama'a tare da kai don ya yi maka sauƙi.

Karanta cikakken babi Fit 18

gani Fit 18:22 a cikin mahallin