Fit 18:25 HAU

25 Sai Musa ya zaɓi isassun mutane daga cikin Isra'ilawa ya naɗa su shugabannin jama'a na dubu dubu, da na ɗari ɗari, da na hamsin hamsin, da na goma goma.

Karanta cikakken babi Fit 18

gani Fit 18:25 a cikin mahallin