Fit 18:8 HAU

8 Sai Musa ya faɗa wa surukinsa dukan abin da Ubangiji ya yi da Fir'auna da Masarawa saboda Isra'ilawa, ya kuma faɗa masa dukan wahalar da suka sha a kan hanya, da yadda Ubangiji ya cece su.

Karanta cikakken babi Fit 18

gani Fit 18:8 a cikin mahallin