Fit 2:23 HAU

23 Ana nan, a kwana a tashi, sai Sarkin Masar ya rasu. Jama'ar Isra'ila suka yi nishi, suka yi kuka kuma saboda bautarsu, kukansu na neman gudunmawa ya kai gun Allah.

Karanta cikakken babi Fit 2

gani Fit 2:23 a cikin mahallin