Fit 20:11 HAU

11 Gama cikin kwana shida Ubangiji ya yi sama, da duniya, da teku, da dukan abin da yake cikinsu, amma a rana ta bakwai ya huta. Soboda haka Ubangiji ya keɓe ranar Asabar, ya tsarkake ta.

Karanta cikakken babi Fit 20

gani Fit 20:11 a cikin mahallin