Fit 20:18 HAU

18 Da jama'a suka ji tsawar hadiri, da ƙarar ƙaho mai tsanani suka kuma ga walƙiya, da dutsen yana hayaƙi, sai suka ji tsoro suka yi rawar jiki, suka tsaya nesa.

Karanta cikakken babi Fit 20

gani Fit 20:18 a cikin mahallin