Fit 20:20 HAU

20 Musa kuwa ya ce wa jama'a, “Kada ku ji tsoro, gama Allah ya zo ne don ya jarraba ku, don ku riƙa girmama shi, don kuma kada ku yi zunubi.”

Karanta cikakken babi Fit 20

gani Fit 20:20 a cikin mahallin