Fit 20:24 HAU

24 Za ku gina mini bagade na ƙasa. A kansa za ku miƙa mini hadayu na ƙonawa da na salama, da tumakinku da shanunku. A duk inda na sa a tuna da sunana zan zo wurinku in sa muku albarka.

Karanta cikakken babi Fit 20

gani Fit 20:24 a cikin mahallin