14 Amma idan mutum ya fāɗa wa ɗan'uwansa da niyyar kisankai, lalle, sai a kashe shi ko da ya gudu zuwa bagadena.
Karanta cikakken babi Fit 21
gani Fit 21:14 a cikin mahallin