Fit 21:19 HAU

19 idan mutumin ya sāke tashi ya yi tafiya ko da yana dogarawa da sanda, wanda ya buge shi zai kuɓuta, sai dai zai biya diyyar lokacin da ya ɓāta masa, ya kuma lura da shi har ya warke sarai.

Karanta cikakken babi Fit 21

gani Fit 21:19 a cikin mahallin