Fit 21:4 HAU

4 Idan kuwa ubangijinsa ne ya auro masa matar, ta kuwa haifa masa 'ya'ya mata ko maza, to, matar da 'ya'yanta za su zama na ubangijinsa, amma shi kaɗai zai fita.

Karanta cikakken babi Fit 21

gani Fit 21:4 a cikin mahallin