12 “Cikin kwana shida za ku yi aikinku, amma a kan rana ta bakwai sai ku huta, don shanunku da jakunanku su kuma su huta, don bayinku da baƙinku su wartsake.
Karanta cikakken babi Fit 23
gani Fit 23:12 a cikin mahallin