Fit 23:25 HAU

25 Za ku bauta wa Ubangiji Allahnku, ni kuwa zan yalwata abincinku da ruwan shanku, in kuma kawar muku da ciwo.

Karanta cikakken babi Fit 23

gani Fit 23:25 a cikin mahallin