Fit 24:8 HAU

8 Musa kuwa ya ɗauki jinin ya watsa wa jama'ar. Sa'an nan ya ce, “Wannan shi ne jinin alkawarin da Ubangiji ya yi da ku, wanda yake cikin dokokin nan duka.”

Karanta cikakken babi Fit 24

gani Fit 24:8 a cikin mahallin