Fit 25:22 HAU

22 A nan zan zo in sadu da kai, in yi magana da kai, wato tsakanin kerubobi biyu da suke bisa akwatin alkawari. Zan ba ka umarnaina duka don Isra'ilawa.”

Karanta cikakken babi Fit 25

gani Fit 25:22 a cikin mahallin