Fit 27:11 HAU

11 A wajen arewa kuma, sai ku rataya labule mai tsawon kamu ɗari. Ku yi masa dirkoki da kwasfansu guda ashirin da tagulla, amma ku yi wa dirkokin maratayai da maɗaurai da azurfa.

Karanta cikakken babi Fit 27

gani Fit 27:11 a cikin mahallin