Fit 27:18 HAU

18 Tsawon farfajiyar zai zama kamu ɗari, fāɗinta kamu hamsin, tsayinta kamu biyar. Za a saƙa labulenta da lallausan zaren lilin, a kuma yi kwasfanta da tagulla.

Karanta cikakken babi Fit 27

gani Fit 27:18 a cikin mahallin