Fit 27:21 HAU

21 Za a ajiye ta a cikin alfarwar a gaban labule na wurin shaida. Haruna da 'ya'yansa za su lura da ita daga safiya har maraice. Wannan zai zama ka'ida har abada ga Isra'ilawa.”

Karanta cikakken babi Fit 27

gani Fit 27:21 a cikin mahallin