Fit 28:21 HAU

21 A bisa duwatsun nan goma sha biyu, sai a zana sunayen 'ya'yan Isra'ila bisa ga kabilansu goma sha biyu. Za a zana sunayen kamar hatimi.

Karanta cikakken babi Fit 28

gani Fit 28:21 a cikin mahallin