Fit 28:24 HAU

24 Ku sa tukakkun sarkoƙin nan biyu na zinariya a cikin ƙawanya biyu na zinariya da suke a gyaffan ƙyallen maƙalawa a ƙirji, a haɗa su daga gaba a kafaɗun falmaran.

Karanta cikakken babi Fit 28

gani Fit 28:24 a cikin mahallin