Fit 28:33 HAU

33 Za a yi wa karbun taguwar ado da fasalin 'ya'yan rumman masu launin shuɗi, da shunayya, da mulufi. A sa ƙararrawa ta zinariya a tsakankaninsu.

Karanta cikakken babi Fit 28

gani Fit 28:33 a cikin mahallin