Fit 29:21 HAU

21 Ka ɗiba daga cikin jinin da yake bisa bagaden, da man keɓewa, ka yayyafa wa Haruna da tufafinsa, da bisa 'ya'yansa maza, da tufafinsu don a tsarkake Haruna, da 'ya'yansa maza, da tufafinsu.

Karanta cikakken babi Fit 29

gani Fit 29:21 a cikin mahallin