30 Ɗan da ya gāje shi a matsayin firist shi ne zai sa su har kwana bakwai, lokacin da ya shiga alfarwa ta sujada, domin ya yi aiki a Wuri Mai Tsarki.
Karanta cikakken babi Fit 29
gani Fit 29:30 a cikin mahallin