Fit 29:33 HAU

33 Za su ci abubuwan nan da aka yi kafara da su a lokacin tsarkakewarsu da keɓewarsu. Ba wanda zai ci, sai su kaɗai, gama abubuwan nan tsarkaka ne.

Karanta cikakken babi Fit 29

gani Fit 29:33 a cikin mahallin