Fit 29:36 HAU

36 A kowace rana za ka miƙa bijimi na hadaya domin zunubi ta yin kafara. Za ka tsarkake bagaden lokacin da ka yi kafara dominsa. Ka zuba masa mai, ka keɓe shi.

Karanta cikakken babi Fit 29

gani Fit 29:36 a cikin mahallin