Fit 3:1 HAU

1 Wata rana, sa'ad da Musa yake kiwon garken surukinsa, Yetro, firist na Madayana, sai ya kai garken yammacin jeji, har ya zo Horeb, wato dutsen Allah.

Karanta cikakken babi Fit 3

gani Fit 3:1 a cikin mahallin