Fit 30:12 HAU

12 “A sa'ad da za ku ƙidaya Isra'ilawa, sai ko wannensu ya biya fansar kansa ga Ubangiji domin kada annoba ta buge su lokacin da za ku ƙidaya su.

Karanta cikakken babi Fit 30

gani Fit 30:12 a cikin mahallin