Fit 30:16 HAU

16 Za ku karɓi kuɗin nan na kafara daga wurin Isra'ilawa, ku ajiye shi domin aiki a alfarwa ta sujada. Zai zama abin tunawa ga Isra'ilawa a gaban Ubangiji, don su yi kafarar kansu.”

Karanta cikakken babi Fit 30

gani Fit 30:16 a cikin mahallin