Fit 30:21 HAU

21 Su wanke hannuwansu da ƙafafunsu don kada su mutu. Yin wannan zai zama musu da zuriyarsu farilla dukan zamanansu.”

Karanta cikakken babi Fit 30

gani Fit 30:21 a cikin mahallin