Fit 31:13 HAU

13 “Faɗa wa Isra'ilawa, ‘Sai ku kiyaye Asabar domin shaida tsakanina da ku da zuriyarku har abada, domin ku sani ni ne Ubangiji wanda ya keɓe ku.

Karanta cikakken babi Fit 31

gani Fit 31:13 a cikin mahallin