18 Sa'ad da ya gama magana da Musa a kan Dutsen Sina'i, sai ya ba shi alluna biyu na shaida, allunan duwatsu rubatattu da yatsan Allah.
Karanta cikakken babi Fit 31
gani Fit 31:18 a cikin mahallin