Fit 32:22 HAU

22 Haruna kuwa ya amsa, ya ce, “Ya shugabana, kada ka ji haushina, ka san jama'an nan sarai da irin halinsu na son aikata mugunta.

Karanta cikakken babi Fit 32

gani Fit 32:22 a cikin mahallin