Fit 32:5 HAU

5 Sa'ad da Haruna ya gani, ya gina bagade a gaban siffar maraƙin, ya yi shela, ya ce, “Gobe akwai idi ga Ubangiji.”

Karanta cikakken babi Fit 32

gani Fit 32:5 a cikin mahallin