Fit 33:13 HAU

13 Yanzu ina roƙonka idan na sami tagomashi a gare ka, ka nuna mini hanyoyinka domin in san ka, in kuma sami tagomashi a wurinka, ka kuma tuna, wannan al'umma jama'arka ce.”

Karanta cikakken babi Fit 33

gani Fit 33:13 a cikin mahallin